YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 3:8

Ayyukan Manzanni 3:8 SRK

Sai ya yi wuf da ƙafafunsa ya fara tafiya. Ya tafi tare da su ya shiga cikin filin haikali yana tafiya yana tsalle, yana kuma yabon Allah.