YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 3:7

Ayyukan Manzanni 3:7 SRK

Ta wurin kama hannunsa na dama, ya taimake shi ya miƙe, nan take ƙafafu da idon sawun mutumin suka yi ƙarfi.