YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 3:25

Ayyukan Manzanni 3:25 SRK

Ku kuwa magādan annabawan ne da kuma na alkawarin da Allah ya yi da kakanninku. Ya ce wa Ibrahim, ‘Ta wurin zuriyarka, dukan kabilan duniya za su sami albarka.’