YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 3:22

Ayyukan Manzanni 3:22 SRK

Gama Musa ya ce, ‘Ubangiji Allahnku zai tasar muku wani annabi kamar ni daga cikin mutanenku; dole ku saurari duk abin da ya faɗa muku.