YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 3:12

Ayyukan Manzanni 3:12 SRK

Da Bitrus ya ga haka, sai ya ce musu, “Mutanen Isra’ila, don me wannan ya ba ku mamaki? Don me kuke kallonmu sai ka ce da ikon kanmu ne ko kuwa don ibadarmu ne muka sa wannan mutum ya yi tafiya?

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 3:12