YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 28:7

Ayyukan Manzanni 28:7 SRK

Akwai wani filin nan kusa wanda yake na Fubiliyus, babban shugaban tsibirin. Shi ne ya karɓe mu a gidansa da alheri ya kuma ciyar da mu har kwana uku.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 28:7