YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 28:4

Ayyukan Manzanni 28:4 SRK

Da mutanen tsibirin suka ga macijin yana lilo a hannunsa, sai suka ce wa juna “Lalle, wannan mutum mai kisankai ne; gama ko da yake ya tsira daga teku, Adalci bai bar shi ya rayu ba.”