Ayyukan Manzanni 28:31
Ayyukan Manzanni 28:31 SRK
Ya yi wa’azin mulkin Allah yana kuma koyarwa game da Ubangiji Yesu Kiristi, gabagadi ba tare da wani abu ya hana shi ba.