Ayyukan Manzanni 28:3
Ayyukan Manzanni 28:3 SRK
Bulus ya tattara tarin itace, yayinda kuma yake sa itacen a wuta, sai maciji ya ɓullo saboda zafi, ya dāfe a hannunsa.