YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 28:21

Ayyukan Manzanni 28:21 SRK

Suka amsa cewa, “Ba mu sami wani wasiƙa daga Yahudiya game da kai ba, kuma ba kowa daga cikin ’yan’uwan da suka zo daga can ya kawo wani labari ko ya faɗi wani mummuna abu game da kai.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 28:21