YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 28:2

Ayyukan Manzanni 28:2 SRK

Mutanen tsibirin kuwa suka nuna mana babban alheri. Suka hura wuta suka marabce mu duka saboda ana ruwan sama da kuma sanyi.