Ayyukan Manzanni 28:19
Ayyukan Manzanni 28:19 SRK
Amma da Yahudawa suka ƙi, sai ya zama mini dole in ɗaukaka ƙara zuwa gaban Kaisar ba don ina da wani zargin da zan kawo game da mutanena ba.