YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 28:17

Ayyukan Manzanni 28:17 SRK

Bayan kwana uku sai ya kira taron shugabannin Yahudawa. Da suka taru, Bulus ya ce musu, “’Yan’uwana, ko da yake ban yi wa mutanenmu wani laifi ba ko kuma wani abu game da al’adun kakanninmu, aka kama ni a Urushalima aka kuma ba da ni ga Romawa.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 28:17