Ayyukan Manzanni 28:14
Ayyukan Manzanni 28:14 SRK
A can muka tarar da waɗansu ’yan’uwa waɗanda suka gayyaci mu mu yi mako ɗaya da su. Da haka dai muka kai Roma.