YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 27:8

Ayyukan Manzanni 27:8 SRK

Muka ci gaba a gefen gaɓar da ƙyar har muka iso wani wurin da ake kira Kyakkyawan Mafaka, kusa da garin Laseya.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 27:8