Ayyukan Manzanni 27:44
Ayyukan Manzanni 27:44 SRK
Sauran kuma su bi katakai zuwa can ko kuma a kan tarkacen jirgin ruwan. Ta haka kowa ya kai bakin teku lafiya.