YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 27:43

Ayyukan Manzanni 27:43 SRK

Amma jarumin ya so yă ceci ran Bulus, sai ya hana su aiwatar da niyyarsu. Ya kuma yi umarni duk waɗanda suka iya ruwa su fara fāɗawa zuwa gaci.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 27:43