YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 27:41

Ayyukan Manzanni 27:41 SRK

Amma jirgin ruwan ya shiga yashi ya kafe. Kan jirgin ya shiga cikin yashin ya kāsa motsi, sai jirgin ya fara farfashewa ta baya saboda haukan raƙuman ruwa.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 27:41