Ayyukan Manzanni 27:35
Ayyukan Manzanni 27:35 SRK
Bayan da ya faɗi haka, sai ya ɗauki burodi ya yi godiya ga Allah a gabansu duka. Sa’an nan ya gutsuttsura ya fara ci.