YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 27:31

Ayyukan Manzanni 27:31 SRK

Sai Bulus ya ce wa jarumin da kuma sojojin, “In mutanen nan ba su tsaya a cikin jirgin nan ba, ba za ku tsira ba.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 27:31