Ayyukan Manzanni 27:3
Ayyukan Manzanni 27:3 SRK
Kashegari muka sauka a Sidon; Juliyos kuwa, cikin alheri ga Bulus, ya bar shi yă je wajen abokansa domin su biya masa bukatunsa.