YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 27:28

Ayyukan Manzanni 27:28 SRK

Sai suka gwada zurfin ruwan suka ga ya kai ƙafa ɗari da ashirin. Bayan ɗan lokaci kaɗan suka sāke gwadawa suka ga zurfin ya kai ƙafa tasa’in.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 27:28