YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 27:21

Ayyukan Manzanni 27:21 SRK

Bayan mutanen sun daɗe ba su ci abinci ba, Bulus ya miƙe tsaye a gabansu ya ce, “Mutane, da kun ji shawarata na kada ku tashi daga Kirit, da ba ku fāɗa wannan masifa da hasara ba.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 27:21