Ayyukan Manzanni 27:20
Ayyukan Manzanni 27:20 SRK
Da dai aka yi kwana da kwanaki ba a ga rana ko taurari ba guguwar iska kuma ta ci gaba da bugowa, a ƙarshe muka fid da zuciya za mu tsira.