YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 27:2

Ayyukan Manzanni 27:2 SRK

Muka shiga jirgin ruwa daga Andiramitiyum wanda yake shirin tashi zuwa tasoshin da suke bakin tekun lardin Asiya, sai muka kama tafiya. Aristarkus, mutumin Makidoniya daga Tessalonika, yana tare da mu.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 27:2