Ayyukan Manzanni 27:18
Ayyukan Manzanni 27:18 SRK
Haka muka yi ta shan bugun guguwar hadarin nan kashegari suka fara jajjefar da kayan da jirgin yake ɗauke da su a cikin teku.