YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 27:16

Ayyukan Manzanni 27:16 SRK

Da muka bi ta bayan wani ɗan tsibirin da ake kira Kauda, da ƙyar muka jawo ɗan ƙaramin jirgin kusa da jirgin.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 27:16