YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 27:13

Ayyukan Manzanni 27:13 SRK

Da iska ta fara busowa daga kudu a hankali, sai suka yi tsammani sun sami abin da suke nema; saboda haka suka janye ƙugiyar jirgin ruwa suka bi ta gefen tsibirin Kirit.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 27:13