Ayyukan Manzanni 27:10
Ayyukan Manzanni 27:10 SRK
ya ce, “Mutane, ina gani tafiyarmu za tă zama da masifa ta kuma kawo babbar hasara ga jirgin ruwan da kaya, da kuma ga rayukanmu ma.”