YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 27:1

Ayyukan Manzanni 27:1 SRK

Sa’ad da aka yanke shawara cewa za mu tashi a jirgin ruwa zuwa Italiya, sai aka danƙa Bulus da waɗansu ’yan kurkuku a hannun wani jarumin mai suna Juliyos, wanda yake na Bataliyar Babban Sarki.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 27:1