YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 26:5

Ayyukan Manzanni 26:5 SRK

Sun san ni tun da daɗewa za su kuwa shaida, in suna so, cewa bisa ga ɗarikar addininmu mafi tsanani, na yi rayuwar Bafarisiye ne.