Ayyukan Manzanni 26:3
Ayyukan Manzanni 26:3 SRK
musamman ma domin ka saba sosai da dukan al’adun Yahudawa da kuma maganganunsu. Saboda haka ina roƙonka ka saurare ni da haƙuri.