Ayyukan Manzanni 26:28
Ayyukan Manzanni 26:28 SRK
Sai Agiriffa ya ce wa Bulus, “Kana tsammani cewa a cikin ɗan ƙanƙanin lokaci kana so ka mai da ni Kirista?”