YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 26:26

Ayyukan Manzanni 26:26 SRK

Sarki ya san waɗannan abubuwa, ina kuma iya yin magana da shi a sake. Na tabbata cewa ba ɗaya daga cikin waɗannan da ya kuɓuce saninsa, domin ba a ɓoye aka yi shi ba.