Ayyukan Manzanni 26:25
Ayyukan Manzanni 26:25 SRK
Bulus ya amsa ya ce, “Ba na hauka, ya mafifici Festus. Abin da nake faɗi gaskiya ne da kuma mai kyau.