Ayyukan Manzanni 26:24
Ayyukan Manzanni 26:24 SRK
A nan ne fa Festus ya tsai da kāriyar Bulus. Ya yi ihu ya ce, “Bulus! Kai dai ruɗaɗɗe ne, yawan karatunka yana juya maka kai.”