YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 26:22

Ayyukan Manzanni 26:22 SRK

Amma na sami taimakon Allah har yă zuwa yau. Yanzu ga ni a tsaye a nan, ina shaida ga babba da yaro. Ba na faɗin kome fiye da abin da annabawa da Musa suka ce zai faru