YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 26:13

Ayyukan Manzanni 26:13 SRK

Da tsakar rana, ya sarki, sa’ad da nake kan hanya, sai na ga wani haske daga sama, fiye da hasken rana, yana haskakawa kewaye da ni da abokan tafiyata.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 26:13