YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 26:11

Ayyukan Manzanni 26:11 SRK

Sau da dama nakan bi majami’a-majami’a, in sa a yi musu hukunci. Na kuma yi ƙoƙarin tilasta su su yi saɓo. Don kuma tsananin fushi da su, sai da na fafare su har waɗansu garuruwa na ƙetaren iyaka, ina tsananta musu.