YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 26:10

Ayyukan Manzanni 26:10 SRK

Abin da na yi ke nan a Urushalima. Da izinin manyan firistoci na sa tsarkaka da yawa a kurkuku, sa’ad da kuma ake kashe su, nakan ka da ƙuri’ata gāba da su.