Ayyukan Manzanni 25:8
Ayyukan Manzanni 25:8 SRK
Sa’an nan Bulus ya kāre kansa ya ce, “Ban aikata wani laifi game da dokokin Yahudawa ko game da haikali ko kuma game da Kaisar ba.”