YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 25:7

Ayyukan Manzanni 25:7 SRK

Da Bulus ya bayyana, sai Yahudawan da suka gangaro daga Urushalima suka tsaya kewaye shi, suna kawo ƙarar masu tsanani da yawa a kansa, waɗanda ba su iya tabbatarwa ba.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 25:7