YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 25:6-7

Ayyukan Manzanni 25:6-7 SRK

Bayan ya yi kwanaki takwas ko goma tare da su, sai ya gangara zuwa Kaisariya, kashegari kuma ya kira a yi zaman kotu ya kuma umarta a kawo Bulus a gabansa. Da Bulus ya bayyana, sai Yahudawan da suka gangaro daga Urushalima suka tsaya kewaye shi, suna kawo ƙarar masu tsanani da yawa a kansa, waɗanda ba su iya tabbatarwa ba.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 25:6-7