YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 25:6

Ayyukan Manzanni 25:6 SRK

Bayan ya yi kwanaki takwas ko goma tare da su, sai ya gangara zuwa Kaisariya, kashegari kuma ya kira a yi zaman kotu ya kuma umarta a kawo Bulus a gabansa.