YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 25:26

Ayyukan Manzanni 25:26 SRK

Ba ni da wata tabbatacciyar maganar da zan rubuta wa Mai Girma game da shi. Saboda haka na kawo shi a gabanku duka, musamman a gabanka, Sarki Agiriffa, saboda a sakamakon wannan bincike zan iya samun abin da zan rubuta.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 25:26