Ayyukan Manzanni 25:25
Ayyukan Manzanni 25:25 SRK
Ban same shi da wani laifin da ya isa kisa ba, amma saboda ya ɗaukaka ƙararsa zuwa gaban Babban Sarki sai na yanke shawara in aika da shi Roma.