YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 25:24

Ayyukan Manzanni 25:24 SRK

Sai Festus ya ce, “Sarki Agiriffa, da kuma dukan waɗanda suke tare da mu, kun ga wannan mutum! Dukan jama’ar Yahudawa sun kawo mini kararsa a Urushalima da kuma a nan Kaisariya, suna kururuwa suna cewa bai kamata a bar shi da rai ba.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 25:24