YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 25:23

Ayyukan Manzanni 25:23 SRK

Kashegari Agiriffa da Bernis suka yi shiga irin ta sarauta suka shiga ɗakin jama’a tare da manyan sojoji da manyan mutanen birni. Da umarnin Festus, sai aka shigo da Bulus.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 25:23