YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 25:22

Ayyukan Manzanni 25:22 SRK

Sai Agiriffa ya ce wa Festus, “Ni ma zan so in saurari mutumin da kaina.” Sai ya amsa ya ce, “Za ka kuwa ji shi gobe.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 25:22