Ayyukan Manzanni 25:20
Ayyukan Manzanni 25:20 SRK
Na rasa yadda zan bincike irin abubuwan nan; saboda haka na yi tambaya ko zai yarda ya tafi Urushalima a yi masa shari’a a can game da waɗannan zargi.